Latest
Wata budurwa mai suna Jessica tayi wa wani fasto barazanar sakin bidiyon sharholiyarsa ko kuma ya bata kudi har N500,000 ko N300,000 sannan tayi shiru ta kyale.
Dan takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar APC, Bola Tinubu, ya kai ziyara karamar hukumar birnin gwarin Kaduna don jajantawa al'ummar garururwar.
Wani jigo kuma dattijon jam'iyyar PDP ya bayyana kadan daga karfin gwamononin da ke adawa da dan takarar shugaban kasa na jam;iyyar PDP, Atiku Abubakar a 2023.
Bola Ahmed Tinubu, 'dan takarar kujerar shugabancin kasa na jam'iyyar APC, ya dira jihar Kaduna domin gangamin yakin neman zabensa, Ya ziyarci Birnin Gwari.
Duk da dokin Gwamnonin Jihohin Najeriya masu barin mulki na zama Sanatoci, Gwamna Nasir El-Rufai yace bai sha’awar aikin Majalisar Tarayya kamar wasu gwamnonin.
Wani matashin miloniya ya gina hadadden gida kafin ya yi tunanin siyan mota domin a cewarsa mallaka gida shine ya fi muhimmanci bisa ga siyan motar miliyoyi.
Wani babban Malamin Majami'a ya shawarci shugabannin kiristoci su sallama kawai domin ba mai iya dakatar da Bola Tinubu daga zama shugaban kasa a zaben 2023.
Wata budurwa mai suna Lane ta bankado sirrin abinda mahaifiyarta tayi duk da tana auren mahaifinta. Ta gano cewa wani na daban ne mahaifinta da gwajin DNA.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas ya bi sahun manyan masu girke-girke a bikin dafa abinci na jihar Legas na 2022 inda ya dafa hadadden farfesun kifi.
Masu zafi
Samu kari