Latest
Socio-Economic Rights and Accountability Project tana so ‘yan takaran 2023 su bayyana dukiyarsu. Omoyele Sowore mai neman shugaban Najeriya ya ce N5000 gare sa.
A wannan rahoto, mun tattaro Jerin abubuwan da ya kamata ku sani game da tashin farashin kaya a kasuwa tare da shawarar me ya kamata mutane su yi a halin yanzu.
Ogbolosingha, mai shekaru 53, ma'aikaci ne a gwamnatin jihar Bayelsa a sakateriya da ke Okordia/Zarama Development Board, The Nation ta rahoto. Rahotanni sun nu
Wasu gungun yan bindiga, a safiyar ranar Asabar sun kashe mataimakin shugaba na karamar hukumar Song, Jihar Adamawa, Hon. Ishaya Bakano. Ana zargin mutuwar
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya kalubalanci matasan Najeriya da su tashi su karbi ragamar shugabancin kasar nan a halin da ake ciki..
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya ce nan gaba kaɗan zai fito ya bayyana wa yan Najeriya gaskiya kowa ya sani kan rikitin PDP da kuma shi kanshi ɗan takara.
'Dan tsohon shugaban kasar Najeriya, Umaru Musa Yar'adua, Shehu Yar'adua ya yi wuff da Yacine Muhammad Sheriff a Maiduguri, jihar Borno a yau Asabar a Borno.
A ranar Juma'a, 22 ga watan Yulin 2022 aka yi liyafa cin abincin dare domin karrama Fatima, diyar Kashim Shettima da angonta, Sadiq Ibrahim Bunu a birnin Abuja.
A kalla jiragen sama mallakin hamshakan masu kudin Najeriya da 'yan siyasa 11 ne suka hallara a garin Maiduguri, jihar Borno domin daurin auren Shehu Yar'adua.
Masu zafi
Samu kari