Latest
gwamna Abdullahi Ganduje yace yana nan kan bakarsa na tabbatar da hukuncin da kotu ta yankewa Abdul-Jabbar na kisa ta hanyar rataya, ya tabbatar da maganarsa
Wani mai saida kayan marmari ne yace bazai karbi sabon kudin da CBN, ya fito da shi ba ba, sabida yana zargin wannan kudin na jabu ne ba mai kyau ba ne jabu ne.
Ango ya fasa auren budurwarsa bayan da ya gano tana da 'ya'ya biyu kuma ta boye bata fada masa ba. Wannan lamari dai ya ba da mamaki, mutane da dama magantu.
wani magidanci ya maka matarsa a wajen cajin ofis din 'yan sanda kan yadda matar taka kasa bayanin wasu miliyan biyar da ya bata dan fara kasuwancin sai da giya
Ganin babu manyan asibitoci a kaf yankin Kudancin Jihar Katsina, ‘yan majalisa sun ce a fasa gina asibitin FMC a garin Daura, yankin da Shugaban kasa ya fito.
Bayan sauya shekar da suka yi zuwa babbar jam'iyyar adawa da Peoples Democratic Party (PDP), majalisar dokokin jihar Kebbi ta ayyana maye gurbin wasu mambobi 4.
Dan takarar shugaban kasa na PDP Atiku yace inde 'yan kabilar Igbo na son su sami shugaban kasa to ya kamata ace sun zabeni, domin nine zai share musu hawaye
Kafin tattalin arzikin Najeriya ya cigaba, sai an yi watsi da tsarin tallafin man fetur. Wannan shi ne ra'ayin Gwamnan na jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai.
A maimakon tsohon Gwamnan jihar Bauchi, Mohammed A. Abubakar ya bi bayan AVM Sidique Abubakar mai ritaya, yana tare da Gwamna Bala Mohammed ne a zaben 2023.
Masu zafi
Samu kari