Latest
Abubauwa na kara lalace wa jam'iyyar APC Mai mulkk a irin jihohi kamar Jigawa a arewacin Najeriya, Kansiloli sun yanke hukuncin tsige ciyaman ɗin Ringim LG.
Wata budurwa ta ba da mamaki yayin da ta ceto wasu mutane 3 da aka sace. Ta yi amfani da dabara wajen kwace binduga AK47 tare da ceto mutane har uku a hannunsu.
Rundunar ‘yan sandan Yobe ta kama yaro mai shekaru 16 kan zagin Gwamna Mai Mala Buni a Soshiyal Midiya. Za a kai shi kotu bayan an kammala binciken lamarin.
Wasu yan bindiga da ake zaton masu fashi da makami ne sun kai harin bazata kan sojoji a kauyen Mutunji a jihar Zamfara inda suka kashe sojoji da fararen hula.
Wasu kalamai da wasu 'ya'ya ke fadi game da mahaifinsu da ya rasu sun ba da mamaki a kafar sada zumunta, mutane da yawa suna ta martani mai zafi a kai-akai.
Masu neman takarar kujerun yan majalisa a zaben 2023 karkashin jam'iyyar NNPP a jihar Osun sun yi watsi da dan takarar jam'iyyarsu kuma sun koma bayan dan adawa
Wasu bayanai da muka samu sun nuna cewa jirgin rundunar sojin saman Najeriya ya saki bam a wani kauye dake karamar hukumar Maru, jihar Zamfara, an rasa rayuka.
Kowanne irin jama'a suna da nasu irin al'adun a bikin aure. Kudancin Koriya suna daure kafar ango inda ake zabgarsa yayin da ake kwasar gara ana cikin nishadi.
Efosa Osadebamwen, wani yaro mai shekaru 10 a duniya ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na Labour Party, Peter Obi zai iya magance matsalolin kasar.
Masu zafi
Samu kari