Latest
Gamayyar jami'an tsaro a jihar Bauchi sun yi artabu da wata tawagar yan biɓdigan jeji da suka addabi al'umma a yankuna Alkaleri da wasu yankunan jihohin makota.
Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, ya bayyana cewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bashi tabbacin gudanar da zabe na gaskiyaa.
Gwamnan Smauel Ortom na jihar Benuwai yace nan ba da jimawa ba zasu shawo kan matsalolin da suka hana jam'iyyar zaman lafiya domin lashe zabe mai zuwa 2023.
Kungiyar dattawan Inyamurai mai suna Ohanaeze Ndigbo ta karyata rahoton da ke ikirarin cewa an kashe yan arewa 100 a yankin kudu maso gabas cikin mako daya.
Yayin da dan takarar gwamnan Katsina a inuwar jam'iyyar APC ke ci gaba da tallata manufofinsa ga masu zabe, ya gamu da gagarumin goyon baya a yankin Mani LG.
An daure na hannun daman dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour bisa kama shi da laifin yashe kudin gwamnati. An daure Doyin Okupe bisa wasu laifuka.
Yayin da ake shirin kirismeti, wata mata ta ba da mamaki yayin da ta raba kayayyakin abinci, kayan sakawa, da kudade ga mata zaurawa kiristoci a jihar Kaduna.
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya ce idan har Tinubu ya dare kujerar shugaban kasa a 2023, za a taimakawa jihar Jigawa wajen hako danyen man Guri/Malammadori.
Malamin addinin Musuluncin nan, Mufti Menk, ya taya kasar Argentina da fitaccen dan wasanta, Lionel Messi murnar lashe Kofin Duniya da aka yi a kasar Qatar.
Masu zafi
Samu kari