Latest
Ƙungiyoyi da dama sun fito domin gudanar da tattakin nuna goyon baya ga dan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, a jihar Katsina.
Wasu yan fashin daji sun sace babban limamin garin Masama-Mudi da ke jihar Zamfara, wanda ya dade yana wa'azi kan ta'addanci. Maharan sun kuma sace wata budurwa
Gwamna Nyesom Wike ya sake caccakar da takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar kan ganawa da gwamnonin APC a sirri a kokarinsa na zawarcinsu.
Gwamnan jihar Delta kuma ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, ya bayyana cewa ubangiji zai ba su nasara a zaɓe mai zuwa na shekarar 2023.
Tsohon jagoran kiristoci mabiya darikar katolika na duniya, Fafaroma Benedict ya riga mu gidan gaskiya. Ya rasu ne bayan fama da rashin lafia yana da shekaru 95
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya bayyana lokacin da jam'iyyar PDP zata ɗauki mataki kan gwamna Wike na jihar Ribas da sauran ƴan tawagar G5.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana cewa har yanzu ba su cimma wata jarjejeniya ba da wani ɗan takarar shugaban ƙasa ba daga cikin ƴan takarar ba.
Darekta a ofishin SGF, Willie Bassey ya fitar da sanarwa gwamnatin tarayya ta amince da nadin mukaman da aka yi a hukumomin FRSC da NLRC da River Basin na kasa
Gwamnatin Tarayya ta lashe amanta kan batun karin albashin ma’aikata a shekarar 2023 mai kamawa. Minista ya nuna ba si da niyyar kara wa ma’aikata albashi.
Masu zafi
Samu kari