Latest
Rundunar 'yan sandan babban birnin tarayya dake Abuja ta kama wata kungiyar 'yan bindiga da suka addabi yankunan Abuja da Nasarawa da wasu miyagun makamai.
Sanata Chimaroke Nnamani mai wakiltar Enugu East ya yi kira ga matasan Najeriya su zabi dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahned Tinubu.
'Yan bindiga sun kai farmakin kwanaki uku a jere a wasu yankunan jihar Sokoto na tsawon kwanaki uku inda suka dinga halaka jama'a tare da garkuwa da sama da 50.
Lamura sun kwabe wa Yakubu Dogara, tsohon kakakin majalisar wakilai na tarayya a yayin da yan yankinsu suka juya masa baya suka goyi bayan takarar Bola Tinubu.
Dakarun ‘yan sanda a jihar Ogun sun kubutar da wani mutum da aka yi garkuwa da shi. Wannan mutumi ya ga ta kan sa tun da aka yi damfara, amma ya dauke kudin.
Tanko Yakassai, ya gargadi yan arewa su yi watsi da kiran da Sarkin Daura, Alh. Umar Farooq Umar da tsohon ministan noma, Zango suka yi na cewa a zabi yan arewa
Rundunar 'yan sandan jihar Legas, karkashin jagorancin antoni janar Moyosore Onigbanjo, ta gurfanar da Vandi,'dan sandan da ya harbe wata lauya ranar Kirsimeti.
Yan sanda sun kama wasu masu damfara ta yanar gizo wato yan yahoo da suka yi garkuwa da abokin aikinsu kan zarginsa da rashin basu kasonsu cikin N22m na zamba.
Mallam Yusuf Adepoju, shugaban kungiyar Musulunci na ACADIP, ya yarda da bukaci Fasto E.A Adeboye na cocin RCCG na yin wa’azi a Masallaci bisa sharadi guda.
Masu zafi
Samu kari