Latest
Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed Abdulkadir, ya yi kira ga mutanen wasu garuruwa a Bauchi su tashi su kare kansu daga hare-haren yan bindiga da ke hana su walwala
Wani Mohammed Umar, dan shekara 21 da ya yi yunkurin sace adaidaita sahun abokinsa ya shiga fada komar yan sanda. Yace talauci ne ta saka shi aikata hakan.
Amarya ta jawo cece-kuce a kafar sada zumunta yayin da ta kalli angonta ta shafe kirjinsa a lokacin da ake tsaka da biki. Mutane da yawa sun yi martani da yawa.
Hamshakin mai arzikin jihar Katsina, Alhaji Dahiru Mangal, ya bayyana tsananin damuwarsa kan rasuwar 'dan uwansa wanda yace suna da matukar kusanci da juna.
Wasu bakaken fata yara kanana sun bayyana jin dadi da ganin wani bature yayin da ya kai ziyara garinsu, sun yi mamakin fatar jikinsa da bambancinta da tasu.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue, kuma daya cikin gwamnonin PDP na G5 ya karyata rahoton cewa sun cimma yarjejeniyar goyon bayan Bola Tinubu a zaben 2023.
Atiku Abubakar zai zauna gefe yana kallon rikicin da ya kaure tsakanin ‘Yan G5. Alamu na nuna baraka ta shiga tsakanin Gwamnonin a kan ‘Dan takaran da za a bi.
ShugabaBuhari ya sabunta nadin shugaban hukumar kula da ingancin abinci da magunguna na kasa, NAFDCAC, Farfesa Mojisola Adeyeye bayan karewar wa'adinta na farko
Rundunar 'yan sandan babban birnin tarayya dake Abuja ta kama wata kungiyar 'yan bindiga da suka addabi yankunan Abuja da Nasarawa da wasu miyagun makamai.
Masu zafi
Samu kari