Latest
Yan sanda sun kama wasu masu damfara ta yanar gizo wato yan yahoo da suka yi garkuwa da abokin aikinsu kan zarginsa da rashin basu kasonsu cikin N22m na zamba.
Mallam Yusuf Adepoju, shugaban kungiyar Musulunci na ACADIP, ya yarda da bukaci Fasto E.A Adeboye na cocin RCCG na yin wa’azi a Masallaci bisa sharadi guda.
Sojojin Najeriya sun yi luguden wuta kan wani sansanin da 'yan Boko Haram suka fake, suke cin karensu babu babbaka. An hallaka 'yan ta'adda masu yawan gaske.
Wani labari mara dadi ya fito daga jihar Oyo, inda wani alhaji ya mutu a layin gidan mai. AN tattaro cewa, ba a san ya mutu ba sai da aka zo jan layi a gidan.
Da aka zanta da Kwamred Adegboye Adebayo, wanda ‘dan kwamitin neman zaben APC ne, ya yi watsi da jita-jitar Bola Tinubu bai da isasshen lafiyan da zai yi mulki
Tun tuni 'yan takaran Gwamna a Kuros Riba suke rikici a APC. Yanzu an yi watsi da karar da ke gaban kotun koli bayan Bola Tinubu ya fito fili ya yi masu sulhu.
Dr. Dikko Umar Radda, dan takarar gwamnan jam'iyyar APC ya dauki alkawarin horar da matasa tare da basu kayan aiki domin su yaki yan bindiga a jihar Katsina.
Tinubu/Shettima Network (TSN) 2023 ta na so kowa ya janyewa Bola Tinubu. Shugaban kungiyar ta mogaya bayan APC yana ganin sauran su na barnar kudinsu ne a kamfe
A zaman da Gwamnonin kungiyar G5 na PDP suka yi da APC, an ji ‘Yan G5 za su marawa Bola Tinubu baya da sharadin zai goyi bayan ‘yan takaran PDP a jihohinsu
Masu zafi
Samu kari