Latest
Tsohon shugaba Olusegun Obasanjo ya yi aiki da manyan masu neman takarar a 2023, don haka ya fadi ra’ayinsa a kan takarar Bola Tinubu, Kwankwaso Atiku da Obi.
Awanni bayan dawowa daga wurin ralin kamfen ɗan takarar gwamna, shugabam PDp na gundumar Asare a karamar hukumar Gwadabawa da yayansa sun rasa rayuwarsu jiya.
Shugaban kasa, Alhaji Muhammadu Buhari, ya sake tsokaci kan harin bam da aka kai masa a Kawo jihar Kaduna, shekara daya kafin ya ka da jam'iyya mai mulki .
Yayin da ya rage sauran kwanaki 55 a fafata zaben shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya fito fili ya bayyana goyon bayansa da Peter Obi na jam'iyar Labour Party.
Shugaba Buhari ya bayyana cewa a lokacin da suke makaranta shi jan wuya ne don baya son zuwa gonar makaranta lamarin da yasa shi shan bulala a hannun malamai.
Wani rahotan jaridar Vanguard ya hakaito abubuwan da suka faru na tashin-tashina da rashin tabbas a wannan shekarar ta 2022 ta muke daf da bankwana da ita.
Jaridar The Nation ta tattaro wasu shahrarrarun mutane da suka kwanta dama a cikin wannan shekarar ta 2022 da muke bankwana da ita a ciki da wajen Nigeria.
Wani mutum ya shiga garari yayinda ta manta da matarsa tsakiyar daji cikin dare bayan ta sauka yin fitsari a hanya alhalin shi bai sani ba har ya ja motar.
Wani karamin yaro ya haddasa cece-kuce da ban dariya a soshiyal midiya yayin da aka wallafa bidiyon yadɗa ya hakince kamar wani babban Oga, ya ki yarda da abu.
Masu zafi
Samu kari