Latest
Bankunan Najeriya na cikin karancin sabbin kudin da aka buga, sun ce basu da adadin da zaus ba 'yan Najeriya. 'Yan Najeriya sun koka game da wannan lamari.
Dan takarar shugaban kas ana APC ya ce a mulkinsa za a yi tsadar kayayyaki, amma ya yi gaggawar gyara abin da ya fada. Yadda Tinubu ya kwafsa ya ba jama'a.
Wani malamin addini ya ce ya hango matsaloli game da zaben dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC Bola Tinubu a zaben shugaban kasa na 2023 mai zuwa badi.
Wata kyakkyawar malamar nakaranta ta nuna tsantsar farin ciki da jin dafi bayan ta karanta wasikun kananan yaran da take koyarwa, tace yaran cike suke da soyay.
Muhammad Gudaji Kazaure ya fito da takardun da ke nuna inda CBN ya boye makudan kudi, sannan ya ce ba za ta yiwu a kawo tsarin da zai rage rike takardun kudi ba
Muhammad Gudaji Kazaure ya fitar da jawabi a matsayin amsa ga Garba Shehu. Hon. Gudaji Kazaure ya tabbatar da cewa kwamitinsa yana da goyon bayan shugaban kasa.
Ahmed Gumel, shahararren jigon APC a jihar Jigawa ya fice daga jam’iyyar mai mulki a kasar inda ya bayyana wasu dalilai da ke nuna akwai aiki ja a gaban Tinubu.
Darakta janar na kwamitin yakin neman zaben Atiku Abubakar, Gwamna Aminu Tambuwal ya ce dan takarar shugaban jasar na PDP zai bude boda idan ya ci zabe a 2023.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta jaddada cewa duk wanda ba shi da katin zabe ba samu damar jefa kuri'a ba a zabe mai zuwa, tace an barta da PVC da yawa.
Masu zafi
Samu kari