Latest
A jihar Zamfara, kwamitin yakin neman zaben Bola Tinubu ya bada kyautar buhunan shinkafa da masara ga kiristoci domin ayi bikin Kirismeti da sabuwar shekara.
Kwanaki aka kama wani dalibin jami’a bisa zargin cin mutuncin uwargidar Najeriya. Yanzu wasu sun shiga ragar ‘yan sanda, su na da hannu wajen zagin Aisha Buhari
Masoyin Lionel Messi kuma mai karfin fada a aji a soshiyal midiya, Mike Jambs wanda ya yi tattoo Lionel Messi a goshinsa bayan cin kofin duniya yace yayi nadama
A jiya Rabiu Musa Kwankwaso ya amince da kwamitin da zai taya shi yakin zabe a NNPP.Kwamitin na PCC ya kunshi shugabanni, majalisar BOT, da kananan kwamitoci.
Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Neja, Ahmed Musa Ibeto, ya yi murabus daga Jam’iyyar APC da kuma kwamitin yakin zaben shugaban kasa na jam’iyyar mai mulki.
Babu ‘dan wasan da zai karbi albashin tsohon tauraron Real Madrid da Manchester zai samu a Saudi. Amma dukiyar Faiq Bolkiah ta nunka na Cristiano Ronaldo sau 15
Wani bawan Allah a shafinsa na Twitter ya bayyana labarin ango da amaryar da suka buga hatsari bayan daura aurensu suna hanyar zuwa gida. Sun sheka lahira.
Wani bikin gargajiya a Najeriya ya tarwatse bayan da dangin miji basu kawo maggi da kiret din maltina ba cikin kayan sadakin amarya da suka zo da shi wurin.
Yanzu muke samun labarin yadda 'yan bindiga suka yi bata-kashi da sojojin Najeriya, an hallaka 'yan ta'addan hudu nan take. Rahoto ya bayyana yadda ya faru.
Masu zafi
Samu kari