Latest
Mai magana da bakin kwamitin yakin neman zaben Atiku-Okowa, Daniel Bwala ya ce Gwamnonin Arewa 11, sannan Sanatoci 35 zuwa 37 su na yi wa Atiku Abubakar aiki.
Wata matar aure ta bayyana yadda rayuwar gidan miji ya sauya rayuwarta, ya maida ita cikakkiyar mata mai iko da duk abin da take bukata a rayuwar duniyar nan.
Dakarun sojin Najeriya tare da hadin guiwar jami'an farar hula sun yi nasarar halaka 'yan Boko Haram hudu tare da tarwatsa sansanoni 6 sabbi na Mafa a Borno.
Rabiu Musa Kwankwaso wanda shi ne Dan takaran shugaban kasar na NNPP a 2023, ya busawa jam’iyya mai kayan marmari rai da ya je jihar Anambra a cikin makon nan.
Da ya je jihar Edo domin ya yi kamfe, Asiwaju Bola Tinubu ya samu lokaci ya yi raddi a kan mubaya’ar da Olusegun Obasanjo ya yi wa 'dan takaran LP, Peter Obi.
An tube Bello Kirfi daga matsayin Waziri a Fadar Masarautar Bauchi, za a nada Alhaji Muhammad Uba Kari. Za a ji asalin abin da ya faru har abin ya kai ga haka.
Wani bidiyo da ya bazu a intanet na Gwamna Ayade na Cross Rivers ya janyo cece-kuce, inda aka hango shi ya cire gilashi don kallon yan mata da ke rawa zigidir.
Wani mai gidan saukar baki ya shiga hannun ‘yan bindiga yayin da je yin aiki a gonarsa. Wanna n lamari ya sa mutanen kauye sun fusata, suna neman taimakon.
Wani matashi ya bayyana cikin jama’a da wata mota da ya kera da kara kuma mutane da dama sun jinjinawa kokarinsa. Bidiyonsa yana tuka motar ya yadu a intanet.
Masu zafi
Samu kari