Latest
Tsohon ministan harkokin Neja Delta, Sanata Godswil Akpabio, ya zargi wasu daga cikin shugabannin APC da ke cin amana suna yi wa PDP aiki a boye a Akwa Ibom.
Hukumar kula da zirga-zirgan jiragen kasa ta Najeriya NRC ta sanar da daukar matakin rufe tashar jirgi ta jihar Edo bayan harin da yan bindiga suka kai jiya.
Ndubisi Uwadiegwu, wani magidanci dan asalin Jihar Enugu ya halaka matsarsa Ogochukwu Enene da duka saboda biredi a Legas. Ta ce ya siya musu biredi ya ki siya.
Mai neman kujerar shugaban kasa, Peter Obi, ya roki yan Najeriya su duba gogewa da kwarewar aiki wurin zaben shugabanni a babbam zabe mai zuwa a Fabrairu .
Dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu, ya yi alkawarin cewa ba zai yaki Kashim Shettima kamar yadda Olusegun Obasanjo da Atiku Abubakar suka yi ba.
Gwamnan jihar Filato, Simon Lalong, yace manyan ayyukan cigaba, samar da zaman lafiya da kuma kwatanta adalci kadai sun isa mutanen Filato su zabi APC a 2023.
Wata matashiyar sojar Amurka ta bayyana yawan kudaden shiga da ta samu a shekarar 2022. Mutane sun cika da mamaki da tambayoyi bayan sun ga makudan kudaden.
A yammacin ranar Asabar ne ‘Yan bindiga su ka je tashar jirgin kasa da ke karamar hukumar Igueben a jihar Edo, suka dauke fasinjoji da yawa da za su je Warri.
Yar takarar shugaban kasa na jam'iyyar Allied People’s Movement (APM), Ms Chichi Ojei, ta ce tana da kwarin gwiwa cewa itace za ta yi nasara a babban zaben 2023
Masu zafi
Samu kari