Latest
Yayin da zaben 2023 ke kara karatowa, mutane sun yada cewa, Zakzaky yana goyon bayan Peter Obi. Malamin ya fito ya bayyana gaskiyar matsayarsa ta siyasa a bana.
Wani fitaccen malamin addini a Najeriya ya bayyana abin da ya hango game da zaben 2023 mai zuwa, ya ce har yanzu Allah bai sanar dashi magajin Buhari a zaben.
Wasu yan takarar majalisar dokokin jihar Jigawa su 8 karkashin jam'iyyar Labour sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC, sunce sun gane ita ce jam'iyya mafi nagarta.
Rundunar 'yan sanda ta bayyana cewa dakarunta sun samu nasarar dakile shirin wasu yan ta'adda na shiga gida tare da sace shugaban majalisar dokokin jihar Filato
Abba Bello Muhd, dan takarar majalisar tarayya na mazabun Birnin Kebbi, Bunza da Kalgo, karkashin jam'iyyar PDP ya riga mu gidan gaskiya. Ya rasu a ranar Juma'a
Rundunar tsaron jihar adamawa ta kara jami'an tsaro a ciki wajen babban birnin jihar Yola, gabanin zuwan shugaba Muhammadu Buhari bude yakin neman zaben Binani
Jiya Juma'a bankin CBN ya fitar da wata doka da ta hana cire sabbon kudade akan kanta sai dai a iya injinan cirar kudi na ATM ko POS, dan Sabbin kudin su zagaya
Wata budurwa ta bayyana a bidiyo Tana rusar kuka tare da bayyana takardar da tayi gwajin Ciki. Tace bata san yadda za ta Sanarwa mahaifiyarta wannan zancen ba.
Wani yaro dan shekara 6 ya bindige wata malamar makaranta yar shekara 30 a Richneck Elementary da ke jihar Virginia a Amurka kamar yadda yan sanda suka tabbatar
Masu zafi
Samu kari