Latest
Dan takarar shugaban kasa a inuwar jam'iyyar African Democratic Congress, Dumebi Kachikwu, ya bayyana cewa an gwada shi ya kamu da cutar Korona, ya killace.
Wani DPO da ke cajis ofis din kusa da iyakar Seme a jihar Legas, ya yanke jiki ya fadi a ofishinsa inda yace ga garin ku a take. Yayi korafin ciwon kai a ranar.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi, kodinetan matasa yace lokacin kawai suke jira su raka Bola Ahmed Tinubu fadar shugaban kasa a ranar 29 ga watan Mayu, 2023.
Wani malamin addinin Islama, Dr Abduldaziz ya tada kura bayan yace 'yan Kannywood basu da rikon addini. Wannan lamarin ya janyo muhawara a soshiyal midiya.
Shugaban Najeriya, Janar Muhammadu Buhari (Mai Murabus) ya yi jawabi takaitacce a taron kamfen jam'iyyarsa ta APC da ya gudana yau a Damaturu, jihar Yobe.,
Mamman Daura ya tona yadda aka tafka magudi, aka murdewa Muhammadu Buhari zabe. Malam Daura ya na ganin murdiyar PDP ce ta hana su nasara a 2003, 2007 da 2011
Bankunan Najeriya sun fara aike da sako mai daukar hankali ga 'yan Najeriya gem da sabbin kudaden da ke yawo. Sun ce ya kamata a dawo da tsaoffin kudade yanzu.
GCOE na Matatar man fetur ta kasa, NNPC, Mele Kyari, ya sanar da cewa za a fara hako man fetur a hukumance a jihar Nasarawa a cikin watan Maris na shekarar nan.
Da aka je kotu, an ji labari an yarda Shehu Umar ne wanda ya lashe zaben tsaida gwani na Sanata a Bauchi. Sauran wadanda aka yi kararsu sun hada da APC da INEC.
Masu zafi
Samu kari