Latest
Gwamnan jihar Barno, ya koka kan yarda jama'a da kuma al'ummar yankinsa, basa mu'amala da da sabbin kudin da aka shigo da shi ba ya zagayawa a tsakaninsu..
Wani saurayi ne yakai karar budurwarsa kotun kula da kananan laifi zuwa dan abi masa kadun yadda budurwarsa sa ta ki zuwa wajen sa bayan ya tura mata kudin mota
Wata mata 'yar Najeriya ta birge jama'a bayan ta ki karbar motar da 'danta ya gwangaje ta da ita ranar zagayowar haihuwarta. Dalibi ne bata san sana'arsa ba.
Babban Bankin Najeriya, CBN, a Jihar Rivers ya yi zargin cewa wasu bankunan kasuwanci a Fatakwal sun boye makuden sabbin nairori har N4.2bn sun ki saka wa a ATM
Motoci uku dauke da magoya bayan jam'iyyar APC a jihar Zamfara sun tafka hatsari kan titin Gummi zuwa Bukkuyum. Mutum 8 sun mutu, gwamna ya dakatar da kamfen.
Wata kungiya ta masu neman ceto ‘Yan Arewa ta aikawa Rabiu Musa Kwankwaso cewa ya fasa takara domin da wahala NNPP ta kai labari, zai fi kyau a zabi PDP a 2023.
An rahoto cewa yan ta'adda sun sace matafiya ciki har da wasu dalibai 4 da suke dawowa daga auren abokinsu a hanyar Kaura Namoda da Birnin Magaji a Zamfara.
Tawagar motoccin Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue ta yi hatsari a hanyarsu na zuwa kamfen a garin Utokon da ke karamar hukumar Ado na jihar a ranar Juma'a.
Omoyele Sowore, dan takarar shugaban kasa na jamiyyar African Action Congress (AAC), ya zolayi Bola Tinubu dan takarar shugaban kasa na APC kan barci wurin taro
Masu zafi
Samu kari