Latest
An samu tsaiko a wata jihar Kudu yayin da wasu 'yan bindiga suka farmaki mambobin jam'iyyar APC a lokacin da suke tsaka da gudanar da taron jam'iyyar a jihar.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, yace PDP ce kaɗai mafita ga yan Najeriya idan suka son samun zaman lafiya a ƙasa.
Jami'an hukumar yan sandan Najeriya sun sanar da nasarar ceto dalibai biyu cikin daliban makarantar firamaren da yan bindiga sukayi garkuwa da su a garin Doma.
Fitacciyar 'yar siyasar jihar Kano kuma tsohuwar Sanata Naja'atu Muhammad ta bar jam'iyyar APC. Tace dukkan jam'iyyun siyasa daya suke a Najeriya babu banbanci.
Jirgin yakin neman kujerar shugaban kasan Najeriya a zaben 2023 na jam'iyya All Progressives Congress APC ya yada zango jihar Jigawa don yakin neman zabe..
Kotun Koli a Najeriya ta kawo karshen takaddama kan tikitin takarar majalidar wakilan tarayyya daga jihar Kebbi, ta bayyana sahihin dan takara a inuwar APC.
Rahotanni daga ƙasar Gabon sun nuna cewa ministan harkokin kasashen waje na ƙasar ya kwanta dama yayin da yake jiran shiga taron majalisar Ministoci ranar Jumua
Yan takarar shugaban kasa a Nigeria sun sanya hannu wajen shirin zaman lafiya, wanda kwamitin zaman lafiya na kasa, wanda Abdulsalam Abubakar ya jagoranta.
Sanata Chimaroke Nnamani mai wakiltar mazabar Enugu ta gabas yace dakatar da shi da babban jam'iyyar hamayyar tayi kan zargin cin amanar jam'iyya ya saba ka'ida
Masu zafi
Samu kari