Latest
Festus Keyamo, mai magana da yawun kwamitin yakin neman shugaban kasa na jam'iyyar APC, ya yi wa Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP ba'a kan SPV.
A jihar Kano, wasu mutum shida sun taro rikici yayin da suka kira wata mata mayya. Rahoto ya bayyana yadda kotu ta ci tararsu kudi Naira miliyan daya da rabi.
Dan takarar gwamnan Legas karkashin inuwar PDP, Abdulazeez ‘Jandor’ Adediran, ya karbi wasu manyan siyasa daga jam'iyyar SDP, sun ce shi dace ya karbi mulki.
Wani attajiri mai taimakon jama’a a kasar Zambiya, James Ndambo ya gwangwaje surukinsa Emmanuel Sichembe da sabuwar mota kirar Land Rover sabuwa a ran aurensu.
Jam'iyyar NNPP ta samu mummunan raguwa yayin da ake kusantar zaben 2023. NNPP ta rasa mambobi sama da 170,000 a jihar Yobe da ke yankin Arewa maso Gabashi.
Tsohuwar ‘yar kwamitin neman zabe a APC, Najaatu Mohammed ta tona asiri, ta ce Gwamnonin APC suna so Bola Tinubu ya rike masu kai, suyi wasa da wutsiyar maciji.
Jam’iyyar APC ta yi watsi da batun cewa arewa za ta yi zabe bisa la’akari da addini a zaben 2023 yayin da take martani ga furucin kakakin PDP, Dele Momodu.
Shugaban Najeriya, Alhaji Muhammadu Buhari, ya nada tsohon sufetan yan sanda, Solomon Arase a matsayin shugaban hukumar kula da ayyukan yan sanda ta ƙasa PSC.
Gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Mr Godwin Emefiele, ya bayyana cewa yan Najeriya suyi hakuri amma ba zai sauya ranar daina amfani da tsaffin takardun kudin
Masu zafi
Samu kari