Latest
Babbar kotun tarayya ta kawo karshe shari'ar da aka jima ana tafkawa tsakanin jam'iyyar PDP, dan takararta gwamna a jihar Gombe da kuma Gwamna Inuwa Yahaya.
Wani bidiyo da ke yawo a shafukan soshiyal midiya ya nuno damin kudade da kayayyakin wasa iri-iri da wata uwa ta gano a cikin jakunkunan makarantar yaranta.
Bata-gari sun kai wa Peter Obi hari a Jihar Shugaban Kasa yayin da ya je yakin zabe, an bukaci jami’an tsaro su binciki lamarin saboda gudun haka ta sake faruwa
'Yan sanda a kasar Uganda sun kama wasu magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Arsenal su 8 sakamakon kamasu da suka yi suna shagalin murnar nasararsu kan Man U.
Jarumi kuma furodusa Kannywood, Abdulwahab Awarwasa, ya kwanta dama bayan doguwar rashin lafiya. Mutuwar ta tada hankalin jaruman masana'atar masu yawa sosai.
Gwamnan babban bankin CBN ya bayyana cewa har cikin dajin sambisa sun tura jami'an bankin don taimakawa mutane wajen canza tsaffin kudadensu zuwa sababbi..
Gogaggen jarumin Kannywood, Abale ko Daddy Hikima, ya shirya tsaf don aure rabin ransa budurwa mai suna Maryam. Katin daurin aure ya nuna za a yi ranar Juma'a.
Za a ji Zainab-Duke Abiola ta fadawa kotu cewa mutanen da ta ke kara sun yi mata sharrin cin zarafin Teju Moses a lokacin shi ne dogarin ‘yan sanda dake gadinta
Wani jami’in dan sanda mai halin kirki ya sha ruwan yabo a soshiyal midiya bayan ya nuna karamci a kan wani yaro mai lalurar tabin hankali. Ya nuna masa kauna.
Masu zafi
Samu kari