Latest
Shugaban kungiyar Yarbawa ya ankarar da Bola Tinubu tare da fada masa gaskiyar abin da yasa 'yan Arewa ke bibiyarsa a wannan lokacin da yake neman kuri'un kasa.
Wata 'yar wasan tambade na BBN ta bayyana yadda take cin kudin masu kudi a kasar nan ciki har da sanatoci ta hanyar amfani da kayan mata don tada sha'awarta.
Shugaba Buhari ya bayyanawa yan Najeriya cewa yana son Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC ya gaje shi yayin kamfen a Nasarawa
Nyesom Wike, gwamnan Ribas ta fada wa Shugaba Buhari cewa yana masa fatan alheri tare da gamawa lafiya amma karancin sabbin naira ba alheri bane ga talakawa.
Sanata ya bayyana bukatar shugaban kasa Buhari da ya gaggauta kawo karshen karancin sabbin Naira da 'yan kasar ke fuskanta a yanzu. Ya bayyana ta yaya za ayi.
Bayan makonni 2 an gano gawarwakin mata da yaran basaraken garin Mutumbiyu, Mai shari'a Sani Muhammad murabus) a jihar Taraba. Ya ce za a birne su ranar Asabar
A kalla mutane 41 ne suka riga mu gidan gaskiya sannan wasu biyu suka jikkata sakamakon arangama da aka yi da Yansakai da yan ta'adda a dajin Yargoje, Katsina
Wasu matasa masu zanga-zanga a jihar Oyo sun kai mumunan hari bankin Wema saboda gaza iya ciro kudadensu da aka tilasta musu mayarwa gudun kada wa'adi ya kare.
Kungiyar kiristocin Najeriya, CAN, ta sake fitar da bayanai dangane da irin yan takarar da ta ke shawartar yan Najeriya su kada wa kuri'a a babban zaben 2023.
Masu zafi
Samu kari