Latest
Wasu masu POS a sassan jihar Jigawa sun mika godiya ga babban bankin Najeriya, CBN, saboda bullo da wani tsari na basu N500,000 a duk rana maimakon N20,0000.
Wata budurwa mai shekaru 21 ta bada labarin yadda suka ci karo da wata a gidan saurayinta yayin da ta shirya masa bikin bazday har da masu busa algaita tafe.
Wata ma'aikaciya ta nuna halinta nagari da rikon amana. Ta tsinta kudi $15,000 na wasu ma'aurata da aka basu gudumawa, kuma ta kai wurin 'yan sanda aka neme su.
Jam'iyyar All Progressives Congress APC a jihar Taraba ta shiga sabon rikici biyo bayan soke zaben fidda gwanin Emmanuel Bwacha matsayin dan takarar gwamnanta.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna bakin ciki da takaicinsa a kan mummunan hari da wasu yan bindiga suka kai wa kungiyar yan sa-kai a jejin jihar Katsina.
Yan kwanaki kafin zaben ranar 25 ga watan Fabrairu, wani hadimin gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto, Abubakar Kwaire ya sauka sheka daga PDP zuwa APC.
Gwamnan Jihar Jigawa, Abubakar Muhammad Badaru, ya amince da nadin Muhammad Hameem Nuhu Sanusi a matsayin sabon Sarkin Dutse a yau Lahadi, 5 ga watan Fabrairu.
Wani matashi dan Najeriya ya hadda yar dirama a gaban ATM yayin da ya isa wajen da katifa, tukunyar gas, matashi da tukunyarsa na girki. Ya baje tamkar a gida.
Wata kungiyar goyon bayan dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar ta roki yan Najeriya da su zabi Wazirin Adamawa domin ceto kasar daga durkushewa.
Masu zafi
Samu kari