Latest
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana zuwa jamhuriyar Nijar don kawai ya tallata aniyarsa ta gaje Buhari a zaben bana.
Jihohin arewa uku sun maka shugaban kasa Muhammadu Buhari da CBN a kotun koli don nuna damuwarsu kan mawuyacin halin da mutane ke ciki saboda karancin Naira.
Kungiyar NEC ta Dattawan Arewacin Najeriya ta aiko sakon gargadi ga Muhammadu Buhari, an bukaci ya yi hattara da masu neman jefa Najeriya a cikin hadari a zabe
Yayin da wa'adin CBN ke kara gabatowa, yan Najeriya na ci gaba da fuskantar matsi sakamakon rashin kudi a kasar lamarin da ya kai har wasu sun rufe kasuwanci.
Wata tsohuwa ta shiga mamaki da annashuwa bayan da Allah ya azurta ta da jaririya a lokacin tana da shekaru 71 a duniya. Jama'ar intanet sun shigar mamaki.
A baya kotun daukaka kara dake zama a Abuja ya jaddada cewa Bashir Sheriff Machina ne sahihin ‘dan takarar APC na kujerar sanatan Yobe ta arewa a jihar Yobe.
Festus Keyamo da Rt. Hon. Yakubu Dogara sun samu sabani a Twitter. Dogara ya samu kan shi yana cacar baki da Ministan kwadago, Festus Keyamo a kan Bola Tinubu.
Wasu 'yan daba a yankin garin Muchala da ke kusa ta Mubi sun farmaki Lami Ahmadu Fintiri, matar Gwamna Ahmadu Fintiri. Sun raunata mutum daya cikin tawagarta.
Hameem Nuhu Muhammada Sanusi shi ne babban 'dan marigayin Sarkin Dutse da ya kwanta dama a makon da ya gabata. Ya gaji karagar mahaifinsa yana matsayin matashi.
Masu zafi
Samu kari