Latest
Shugaba Muhammadu Buhari da safiyar yau Alhamis ya lisaffo manyan dalilan da yasa gwamnatinsa ta kawo lamarin sauya fasalin Naira a karshen shekarar 2022..
Shugaba Muhammadu Buhari ya kara wa’adin amfani da tsaffin takardun Naira da kwanaki 60. Shugaban kasan ya sanar da hakan yayin jawabin da ya gabatar a safiyar
Gwamnan jihar Ondo ya bukaci ayi watsi da tsarin canza kudi. Rotimi Akeredolu yana ganin tsarin sauya takardun kudi ya karawa jam’iyyar APC bakin jini a 2023.
Gwamnatin tarayya na neman ayi sulhu kan shari’ar canjin kudi. Nasir El-Rufai ya fadi dalilin Gwamnonin Jihohi na kin yin sulhu da Gwamnatin tarayya kan batun.
Gwamnatin Jihar Kaduna ta sake maka Gwamnatin Tarayya da Babban Bankin Najeriya (CBN) a kotu kan wa’adin canjin kudi, saboda abin da suka kira bijire wa kotu.
Babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta yi watsi da wani kara da aka shigar na neman kin yin zaben 2023 kan hana yan Najeriya mazauna kasar waje yin zabe
Ana tsaka da shan wahala game da karancin sabbin Naira, shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yiwa 'yan kasa jawabi kan halin da ake ciki. Shugaban zai yi bayani.
A lamarin da muke samun labarinsa mai daukar hankali, wasu tsageru sun kone bankuna biyu a jihar Delta. Rahoto ya bayyana yadda aka kama mutanen bayan barnar.
Gwamnan jihar Kaduna ya bayyana gaskiyar dalilin da yasa ba zai amince Buhari ya kara wa'adin da ya ke son sakawa na tsawaita wa'adin daina amfani da kudi ba.
Masu zafi
Samu kari