Latest
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na PDP, Atiku Abubakar, ya bayyana hanyar da ya bi ya kawo wa shirin tazarcen Obasanjo cikas
Akwai Gwamnonin PDP a karkashin jagorancin Nyesom Wike da suka kafa kungiyar G5, Sanata Orji Uzor Kalu ya ce wasunsu su na goyon bayan takarar Bola Tinubu ne.
Raji Fashola ya ce Muhammadu Buhari bai sabawa kotun koli ba, ya ce shugaban kasa ya dauki mataki na tsaka-tsakiya ne domin ayi maganin kuncin da jama’a ke ciki
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya koka kan rashin sababbin kuɗaɗe a hannun mutane. Gwamnan ya bayyana cewa, har yau baya da sabbin kuɗin a hannun sa.
Sarki Muhammadu Sanusi na Arewa ya ce sauyin Naira zai taimaka matuka ga 'yan Najeriya a wannan yanayin da ake ciki na fuskantar kalubalen matsalolin siyasa.
Babban bankin Najeriya (CB?) ya fara daukar matakan ragewa al'umma radadin wahalar da suke sha sakamakon karancin takardun naira a hannu bayan canjin kuɗi.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta shawarci 'yan Najeriya da su dage su zabi dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar a zaben da ke tafe nan da ranar Asabar.
Yanzu muke samun labarin yadda dan takarar shugaban kasa na APC ya dura jihar Legas domin ganawa da shugabannin Yarbawa da na yankin Kudu maso Yamma a kasar.
Wasu rahotanni da ke shigo mana yanzu haka sun nuna cewa shugaban APC na kasa, Abdullahi Adamu, da gwamnoni uku sun zauna da Abubakar Malami a birnin Abuja.
Masu zafi
Samu kari