Latest
Wata mata yar shekara 52 ta rasu sakamakon rikici da tayi da wata matashiya a jihar Ondo kan rashin rufe kanta yayin dibar ruwa a rijiya. Yan sanda sun tabbatar
Jam'iyyar APC mai mulki ta bayyana jerin sunayen manyan lauyoyi a Najeriya da zasu kare nasarar da Bola Tinubu ya samu a zaben shugaban kasan da aka kammala.
Zababben shugaban kasa a Najeriya ya bayyana matsayarsa kan zanga-zangar da Atiku ya dauko a kwanan nan don nuna adawa da sakamakon zaben shugaban kasa a bana.
Kotu ta Musamman Da Aka Kafa Domin Sauraren Korafe Korafen Zaɓe Zata Soma Sauraren Koke-Koken INEC, Tinubu na APC, Obi na LP akan Kokarin Yiwa InEC bincike
Yan jam'iyyar NNPP, jam'iyyar da tsohon gwamna Rabiu Musa Kwankwaso yayi takarar shugaban kasa sun fita zanga-zanga a jihar Kano yau Talata, 7 ga watan Maris.
An rahoto cewa a akalla mutum 50 ne suka rasa rayyukansu cikin wasu hare-hare da aka rika kaiwa a garuruwa dake karamar hukumar Kwande, jihar Binuwai bayan zabe
Jam'iyyar Labour Party (LP), tayi kira ga magoya bayan ta kan su tabbatar cewa, ƴan takarar ta kawai suka zaɓa a zaɓen gwamnoni na ranar Asabar mai zuwa...
Sukutum Kujera daga sama: Kudu Maso Gabas Zata Rabauta da Shugabancin Majalisar Sanatoci, yayin Da APC Tace Yanzu Zata Dinga Kwatanta Adalci a Cikin jamiyyar ta
Hukumar zabe mai zaman kanta ta aike da wasikar dakatarwa har sai baba ta gani da kwamishinan hukumar na jihar Sakkwato, Dakta Nura Ali, nan take ta mayr gurbin
Masu zafi
Samu kari