Latest
Tashin hankali a Kano yayin da hukumar zabe ta INEC ta bayyana cewa, Ado Doguwa ya ba ya daga cikin wadanda suka lashe zaben 'yan majalisa da aka yi a jihar.
Yayinda ake saura yan kwanaki kalilan zaben gwamnonin jiha a Najeriya, Legit Hausa ta tattaro muku jerin yan takara kujerar gwamna karkashin jam'iyyar APC.
Wata babbar fasto a birnin tarayya Abuja, Sarah Omakwu ta ɗauki zafi inda ta bayyana cewa Bola Tinubu na jam'iyyar APC ba shi bane sabon shugaban ƙasar Najeriya
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar fatattakar wasu miyagun ƴan bindiga a jihar Kaduna. Sun kuma ceto wasu mutane da ƴan bindigar suka sace a wani hari
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) za ta ba da takardun shaidar lashe zabe ga zababbun sanatoci da 'yan majalisun tarayya kamar yadda rahotanni suka bayyana.
CBN ne Keda Alhakin Bamu Umarni Mubi Umarni Ba Kotun Koli Ba - Kalaman Bankunan Kasuwanci Ci Akan Balahirar Canja Fasalin Tsofaffin Kuɗi Na N500 Da N1000 da ake
Wata mummunan gobara da ta faru a kauyukan Malamawar Dangoli, Karangi, da Kwalele a karamar hukumar Kiyawa ta Jihar Jigawa ta yi sanadin rasa dukiyan miliyoyi.
Dino Melaye ya ce canjin kudi da aka fito da shi gabanin zabe ba yaudara ne. Mai magana da yawun Atiku-Okowa a jam’iyyar PDP ya ce sun kashe N400bn a kamfe.
Kafin babban zaben shugaban kasa na 25 ga watan Fabrairu, mutane da dama sun yi ta neman Kwankwaso da Peter Obi su yi hadaka don kwace mulki amma suka gaza.
Masu zafi
Samu kari