Latest
Duk da umurnin da kotun kolin Najeriya ta bada na cigaba da amfani da tsaffin takardun naira, yan kasuwa, direbobi da sauransu na cigaba da kin karbar kudin.
An gurfanar da wani ma'aikacin kamfani a gaban kotu bisa zargin aikata laifin satar kuɗin kamfani. Ma'aikacin dai ana tuhumar sa da yin sama da faɗi da miliyoyi
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi (NDLEA), ta gurfanar da wani soja a gaban kotu bisa tuhumar safarar haramtattun miyagun ƙwayoyi a jihar Legas.
Babban bankin Najeriya ya bayyana cewa, ba da yawunsa ake ci gaba da ba da tsoffin kudi ba a kasa, kamar yadda ake gani a halin yanzu a wasu bankunan kasar.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta bayar da tabbacin cewa babu abun da zai samu bayanan da ke kan na'urorin BVAS idan aka sake saita na’urorin.
An yi tunanin Festus Keyamo yana cikin Lauyoyin da za su ba Bola Tinubu kariya. An gano Ministocin ba za su iya shiga shari’ar zabe ba sai bayan 29 ga Mayu.
Bayan an gama murnar ya ci zabe, Hukumar zabe ta INEC tayi waje da sunan Gboyega Adefarati a cikin 'yan majalisa. Idan aka tafi a haka, PDP za tayi nasara.
Festus Keyamo ya yi bayanin cewa bisa kundin tsarin mulki, minista mai ci ba zai iya shiga sahun tawagar lauyoyi masu tsayawa ba har sai bayan an mika mulki.
Za a ji inda ‘Yan takara suka kai kudin kamfe a jihar Katsina bayan Lawal Uli sun yi karar Sanata Lado Danmarke, Aminu Ahmed Yar’dua, da Mustapha Inuwa a Kotu.
Masu zafi
Samu kari