Latest
Farfesa Ibrahim Yakasai ya sanar da Hukumar INEC cewa tursasa shi aka yi wajen sanar da sakamako. Wasikar da Farfesan ya rubutawa jami’in INEC ta canza labarin.
Tsohon sanata Shehu Sani ya bayyana cewa, akwai alamu da suka faru da ke nuna cewa, ko da gwamnonin G5 sun taimakawa Atiku ba zai ci zabe ba a wannan shekarar.
Yan kasuwar hatsi a kasuwanin babban birnin tarayya Abuja sun ce ba su karbar tiransifa sai dai tsabar kudi saboda suma a wurin manoman kauye suka siyo hatsi.
Kotun koli da ake wa lakabi da daga ke sai Allah ya isa ya raba gardama kan sahihin ɗan takarar gwamnan jam'iyyar APC a jihar Akwa Ibom a zaben ranar Asabar.
Jamiyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, mai kayan marmari ta karyata rahoton dake cewa dan takarar shugaban kasarta, Rabiu Kwankwaso ya taya Bola Tinubu murna
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi Allah wadai da belin da kotu ta baiwa shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai, Alhassan Ado Doguwa da ake zargi da kisa.
Yanzu muke samun labarin cewa, shugaban jam'iyyar APC na kasa ya shiga ganawa da gwamnonin jam'iyyar kan batun zaben ranar Asabar mai zuwa a wasu jihohin kasar.
Shehu Sani, tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya ya zolayi gwamnonin jam'iyyar PDP, na G5 kan cewa sun gaza taimakon su kansu balantana Atiku Abubakar.
Yayin da ake ganin abubuwa sun fara daidaita kuma sauki ya taho bayan bankuna sun fara baiwa kwastomimi tsoffin naira, yan kasuwa sun ce ba zasu karba ɓa .
Masu zafi
Samu kari