Latest
Gwamnan jihar Ondo na jam'iyyar APC mai mulki, Oluwarotimi Akeredolu, ya rok< mazauna jiharsa su taimaka su ci gaba da hada-hada da tsoffin takardun N500 da 1k.
Gabannin zaben gwamnoni a Najeriya, an yi kazamin karo tsakanin yan daban APC da PDP a jihar Bauchi lamarin da ya kai ga mutuwar mutum 1 da jikkata wasu 15.
Za a ji labari EFCC ta ce Hafsun sojojin sama da aka yi a 2014 ya sace kudin tsaro. Air Marshall Adesola Amosu ya rike gidan sojan sama ne tsakanin 2014 da 2015
A Kalla Bayan shekara Guda, Bata Ganta Ba Uwa Ta Kama Diyarta a Otel Sargafe da Hannun Babyn-Baby Rike Suna Rangaji a Tafkin soyayya Salo Yar Zamani. Mamaki
Wata kyakkyawar budurwa ta ƙi amsa tayin wani saurayi mai neman soyayyar ta bayan ta gano wani abu tattare da shi. Budurwar ta gano cewa ta girme shi da shekaru
Wani bidiyo da aka wallafa a shafin TinTok ya ja hankali mutane da yawa yayin da wani bawan Allah a kan Keke Guragu ya miƙe kan kafarsa ya kama rawa da amarya.
Sanata Emmanuel Bwacha na jihar Taraba ya sake samun nasara a kotu bayan hukumar INEC ta sanarwa kotu cewa lallai shine sahihin dan takaran gwamnan jihar..
Wani bidiyo da ya yadu a dandalin TikTok ya nuna karamar yarinya tana girka abinci, ta tuka tuwo a kan murhu kamar yadda uwa ke yiwa yaranta girkin abinci.
Wanda wakilci Atiku Abubakar wajen tattara kuri’un jihar Ogun a zaben Shugaban kasa, Johnson Fatoki ya gaji da zama a Jam’iyyar PDP, ya sauya-sheka zuwa APC.
Masu zafi
Samu kari