Latest
Siyasar Kano Sabon Salo: Yayin da ake Tunkarar Zaben Gwamnan Jihar Kano Anya Ba Alamu ne Dake NUNa Cewar Tarihi e Yake Shirin Sake Maimaita Kansa Ba ne Kuwa
Kananan hukumomin 774 sun tashi da Naira Tiriliyan 2 a 2022. Za a ji jihohin da suka tashi da kaso mara yawa sun hada da Bayelsa, Ekiti, Nasarawa da Gombe.
Fasinjoji da dama sun samu raunika a wani haɗarin jirgin ƙasa da mota a jihar Legas. Jirgin ƙasan dai yayi taho mu gama ne da motar wacce take akan titin sa.
Jami'an rundunar sojin Najeriya sun kai samamen kwantan bauta kan mafakar masu garkuwa da mutane a Kuros Riba, sun ceto kwamishinar harkokin mata da aka sace.
Jiragen yaƙin sojojin sama na Najeriya sun halaka wata mata mai ɗauke da juna da wasu ƙananan yara a jihar Kaduna. Sojojin dai sun biyo wasu ƴan bindiga ne.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) tayi ƙarin haske kan dalilin ta na dakatar da zaɓen gwamna Aminu Tambuwal ƴan majalisun tarayya na jihar Sokoto.
Sai bayan zaben Gwamnonin jihohi sannan man fetur zai samu sosai. ‘Yan kasuwa sun shiga dar-dar bayan zabe, saboda haka aka daina zuwa dauko fetur daga Kudu.
Wasu mahara da ba a tabbatar ko su wanene ba sun tafi gidan dan takarar majalisar jiha karkashin jam'iyyar PDP a jihar Imo, Ifeanyi Ozoemena, sun kona gidan.
Za a ji yadda INEC ta daga zabe kwatsam har Shugaban kasa bai da masaniya. INEC mai zaman kanta ta dauki matsayar ne a jiya, bayan Buhari ya dawo daga Doha
Masu zafi
Samu kari