Latest
Hukumar tsaro, NSCDC a jihar Akwa Ibom ta kama ganganun man fetur a kalla 150 cikin wani kwale-kwale a teku da ke hanyar kai wa kasar Kamaru da barauniyar hanya
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Imo ta sallami tsohon kwamishinan hukumar dauraron korafin yan ƙasa ta tarayya, Willie Amadi, bayan ta gano abubuwa da yawa.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya bayyana dalilin da yasa ya shiga motar gwamnan Kano mai ci yanzu Dr Abdullahi Umar Ganduje a baya-bayan nan
Wasu hotuna sun yadu a kafar sada zumunta na yadda mataimakin zababben shugaban kasa ya bayyana kansa a lokacin d ayake karatu a jami'ar Maiduuri da ke Borno.
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Zamfara sun lalata wani mafakar yan fashin daji a Zamfara, sun kubutar da mutane 14 da suka shafe sama da watanni biyu a daji.
Labarin da muke samu daga jihar Katsina na bayyana cewa, wasu tsagerun 'yan bindiga sun kaure da fada da wasu 'yan banga da ke kan aiki a wani yankin jihar.
Rahotanni daga Kaduna sun bayyana cewa akalla gawar mutane 10 aka gano bayan wasu da ake zargin yan fashin daji ne sun kai farmaki yankin Zangon Kataf a jihar.
Labarin da ke iso mu na bayyana cewa, wata gobara ta yi kaca-kaca da wasu shaguna 21 a jihar Kano, inda wata gobarar ta lamushe kauyuka uku a jihar Jigawa.
Babban bankin Najeriya CBN ya ce sabon shirin da ya kawo musanya wa mutanen karakara kuɗin su da sabbi ya zo karshe saboda daman shirin ba na dindindin bane.
Masu zafi
Samu kari