Latest
Wata amarya ta bayyana kudin da ita da mijinta suka kashe lokacin da sukayi aurensu na farko a cikin kotu kuma ta baiwa mutane shawara su yi hakan idan zai fi.
Jam'iyyar LP tayi barazanar cewa za ta umurci mambobinta da magoya baya su yi zanga-zangan lumana a dukkan ofisoshin hukumar zabe mai zaman kanta na kasa, INEC.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kutsa kai rukunin gidajen Grow homes estate da ke yankin Kubuwa a babban birnin tarayya Abuja, sun yi garkuwa da akalla mazauna 9.
Gaba da gabanta Aljani ya taka wuta: Yadda Zaratan Sojojin Najeriya Suka Tsinkayi Wani Caji Ofis Cike Da Ƴan Sanda Tare da Gyarawa Wani ɗan Sanda Zama Tsaf
Yayin da ake tunkarar babban zaben gwamnoni da mambobin majlisar wakilan jihohi, jam'iyyar APC a Ogun ta haɗu da goyon baya a shirin gwamna na neman tazarce.
Yan sanda sun kama wani mutum mai suna Semiu Adegesin dan shekara 45 kan zarginsa da sakacin barin bindigarsa da harsashi a fili inda yara suka saba wasa a Ogun
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben ranar 25 ga watan Fabrairun 2023 ya fada wa magoya bayansa ba zai gajiya ba sai ya kwato nasararsu.
Jam'iyyar Action Democratic Party (ADP) ta ƙasa ta dakatar da shugabannta na jihar Kaduna nan take bayan gano kulle-kulle da cin amanar da yake shirya mata.
Mu'azu Babangida Aliyu, taohon gwamnan a jihar Neja da ke arewa ta tsakiya a Najeriya ya musanta rahoton da ake yaɗawa cewa ya sauya sheka daga PDP zuwa APC.
Masu zafi
Samu kari