Latest
Tsohon kakakin majalisar wakilan tarayya, Yakubu Dogara, ya ce a halin yanzun ba shi tare da kowace jam'iyya ba, kawai yana son takara ne bisa ra'ayin kansa.
Idan ajali ya yi kira dole a tafi, Allah ya yi wa wata ma'aikaciyar asibiti rasuwa awanni bayan da zo wurin aiki a Gusau, babban birnin jihar Zamfara yau .
‘Yan Majalisa da yawa sun rasa Kujerunsu a 2023. Shugaban majalisar wakilan tarayyan Femi Gbajabiamila ya zargi masu zabe da amfani da addini da kabilanci.
Wata mata Innocent Ruth a shafin Facebook ta wallafa hotuna tare da namijin da ta ce za ta aura. Shine mafi tsawo a sansaninsu na NYSC ita kuma ce mafi gajarta.
Gwamnatin tarayya, a karshe ta tsayar da lokacin fara aikin kidaya yan kasar. Lai Mohammed, Ministan Labarai ne ya sanar da cewa a watan Mayu za a yi kidayan.
Rufai Hanga ya ce INEC tayi kokarin ta ki karbarsa a matsayin ‘Dan takara. Duk da shugaban jam’iyya ya ce ba zai canza Ibrahim Shekarau, ya yi nasara a kotu
Waau bayanai da suka fito daga yankin kananan hukumomi biyu a jihar Neja sun nuna cewa yan ta'adda sun ci karensu babu babbaka a wasu kauyuka ranar Talata.
Kwana 3 kacal gabanin zaben gwamnoni a Najeriya, ana ta yaɗa cewa yar takarar mataimakin gwamnan APC a Ebonyi ta janye ta barwa ɗan uwan Umahi, APV ta karyata.
Labarin da muke samu daga majiya ya bayyana wasu masu ruwa da tsaki ke bayyana yiwuwar gwamnan Arewa ya siya kuri'u a zaben gwamnoni da ke tafe a makon nan.
Masu zafi
Samu kari