Latest
Jigon jam'iyyar APC a Jihar Legas, Biodun Ajiboye, ya zargi kungiyar masu fafutukar kafa Biafra IPOB da marawa, Mr Peter Obi, na jam'iyyar Labour baya a zabe.
Gwamnatin jihar Delta karkashin gwamna Ifeanyi Okowa ta roki mazauna juhar su yi biyayya ga umarnin Kotu da CBN, su ci gaba da harkokinsu da tsoffin naira.
Rundunar yan snadan jihar Kuros Riba ta tabbatar da batun gano gawar wani farfesa yashe a cikin gidansa da tabon soka masa wuka, an kama wani da ake zargi.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Gombe, ta zargi gwamnan jihar, Inuwa Yahaya da shirya yadda za ayi maguɗi a zaɓen gwamnan jihar dake tafe.
Zababben sanatan Kano Central karkashin jam'iyyar NNPP, Sanata Rufai Hanga ya ce Shugaba Muhammadu Buhari bai tsinana komai ba kuma bai san makamashin aiki ba.
Yan sandan jihar Ogun sun kama Ifeoma Ossai yar shekara 33 kan zargin kashe mai gidan da ta ke haya dan shekara 50, Oladele, ta hanyar matse masa yayan maraina.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar New Nigeria Peoples Party(NNPP) a zaɓen gwamnan jihar Borno, ya bayyana cewa gwamna Zulum bai yi aikin komai ba a jihar Borno.
Yanzu muke samun labarin yadda gwamna Inuwa Yahaya ya yi nasarar samun goyon bayan gwamnoni 8 cikin 13 da suka kulla yarjejeniyar zaman lafiya dasu a bana.
Najeriya ta faɗo da matsayi ɗaya a cikin jerin kasahen duniya 145 da ake ganin suna da karfi wutar sojoji, daga matsayi na 35 ta koma matsayi na 36 a duniya.
Masu zafi
Samu kari