Latest
Gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, ya nemi afuwar yan Najeriya kan tangardan da suka rika samu idan za su yi mu'amala da bankuna ta Intanet.
Mr Peter Obi, dan takarar zaben shugaban kasa na jam'iyyar Labour ya shigar da kara na kallubalantar nasarar Bola Tinubu a zaben shugaban kasa na watan Fabrairu
Jama’a sun tofa albarkacin bakunansu bayan cin karo da bidiyon wani shagalin aure da aka yi shi cikin sauki. Ma’auratan sun yi abun su daidai ruwa daidai tsaki.
Shugaba Muhammadu Buhari ya sabunta nadin Mr Idris Musa a matsayin babban daraktan Hukumar da ke kula da kwararewar man fetur da bada agajin gaggawa, NOSDRA.
Sani Yahaya dan takarar gwamna na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ya yi watsi da sakamakon zaben gwamna na ranar 18 ga watan Maris, zai tafi kotu
Dan takarar gwamnan jihar Kano a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar APC, Nasiru Gawuna ya bayyana cewa kamata yayi sakamakon zaben gwamnan jihar ya zama inconclusive.
Bayan kwanaki uku da kammala zabe, hukumar INEC ta bayyana sakamakon zaben mambobin majalisar dokokin jihar Edo, wacce jam'iyyar PDP take mulki, APC ta ci 8.
Bayan sanar da sakamakon zaben gwamna da aka yi a jihar, gwamnatin Zamfara ta sanya dokar hana fita daga wayewar gari zuwa dare a jihar don hana tashin hankali.
An kama wani dan ta'addan Boko Haram da yace ya tuba, amma ya ci gaba da aikata barna kan sojoji ta hanyar kitsa hari kan ayarin jami'an tsaron da ke Borno.
Masu zafi
Samu kari