Latest
Kammala zaben gwamna a jihar Bauchi ya zo da tsaiko yayin da mambobin jam'iyyar APC ke neman a tsige shugabanta na jihar saboda wasu dalilai da suka gabatar.
Ma'aikatar shari'a ta Amurka ta cimma matsaya kan wasu shari'u biyu da suka buƙaci ƙwace kadarori na alfarma da aka samar da su a ƙasar Najeriya ta hanyar sata.
Wata mummunar gobara ta sake tashi a wata babbar kasuwa siyar da kayayyaki a jihar Legas. Gobarar ta laƙume shaguna da dama inda aka yi asarar miliyoyin naira.
Wata mata yar Najeriya ta yi kumfar baki a soshiyal midiya bayan ta gano danta zaune dumu-dumu a cikin madarar da ta siya N16k. Ta ce zai koma cin garin kwaki.
Wata mota ɗauke da fursunoni zata je babbar Kotun jiha ta haddasa tashin hankali a Osogbo, babban birnin jiha Osun ranar Alhamis, matasa da matafiya sun fusata.
Wani suruki ya shawarci angon diyarsa da ya zamo mai hakuri da matarsa sannan ya dauke ta kamar kanwarsa. Mutane da dama sun jinjinawa uban amaryan kan haka.
Hattara Masu Neman Aiki: Ga Yadda Zaku Nemi Aikin Jami'an Tsaro Na Ɓangare 3 da Akeyi Yanzu Haka Bangare 3 Na Jami'an Tsaro Na Diban Ma'aikata Yanzu Hakanga
Wata budurwa ta jawo cece-kuce a kafar sada zumunta yayin da ta bayyana cewa, ba za ta auri mai albashin da ya ke N70,000 ba saboda kudin sun yi kadan rike ta.
Wani yaro da ke rabe-rabe a titin Lagas tsawon shekaru shida tare da samawa kansa abun da zai ci ya samu tagomashin alkhairi daga mutanen da suka ji labarinsa.
Masu zafi
Samu kari