Latest
Wasu ma’aurata da suka shafe shekaru 17 tare sun gano cewa su din yan uwa ne kuma mutane sun shawarce su da su rabu bayan sun haifi yara uku a tare. Sun ce sam.
Wani malamin addinin musulunci ya fito yayi magana kan makarkashiyar daɓake ƙullawa domin ganin an hana rantsar da Bola Tinubu. Ya bayyana illar yin hakan.
Kwanakin baya aka dauke wani Mai ba Gwamnan Zamfara shawara a kan siyasa. A makon nan Ibrahim Ma’aji ya kubuta daga hannun ‘yan bindiga bayan an biya kudi
EFCC mai yaki da marasa gaskiya ta shiga kotu da Ibrahim Garba wanda ya taba rike ABU Zariya, Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) ta ce sun saci N1b
Darajar tattalin arzikin zamanin Afrika zai kai $180b nan da 2025 amma Isa Ali Ibrahim Pantami ya nuna irin hadarin barazanar yi wa shafukan yanar gizo kutse.
Shugaban Najeriya, Alhaji Muhammadu Buhari, ya ƙara yin sabbin naɗe-naɗe dhida a gwamnatinsa yayin da ya rage watanni 2 ya miƙa mulki ga Bola Ahmed Tinubu.
Ministan kwadugo da samar da aikin yi a Najeriya, Dakta Chris Ngige, ya ce canjin kuɗi ya hana mutane rawar gaban hantsi amma kuma ya taka wa yan ta'adda birki.
Gwamnan jihar Ribas yana ganin akwai bukatar a samu shugabanci mai karfi yau a PDP. Nyesom Wike ya ce babu labarin N12.5bn da aka tara lokacin zaben shugabanni
Galadiman Tangale kuma hakimin Bare a jihar Gombe, Alhaji Yunusa Adamu Fawu, ya rasa mutum biyu daga cikin iyalansa a wani hatsarin mota da ya rutsa da su.
Masu zafi
Samu kari