Latest
Mujallar Forbes ta Amurka ta fitar jerin ýan was an da suka fi samun kudi ta shekarar 2023 Jerin sunayen ya bayyana albashin ‘yan wasan da suka fi samun daloli.
Bayan rikice-rikice da kai ruwa rana tsakanin mambobi, jam'iyyar PDP ta ayyana Sunday Bisi a matsayin sabon shugaban jam'iyya reshen jihar Osun bayan zaɓe.
Rahotanni sun tabbatar da kamfanonin jiragen saman da aka ware domin jigilar maniyyata hajjin bana, sun ƙi rattaɓa hannu kan yarjejeniyar jigilar maniyyata.
Kwamishinan Gyara da Farfado da Gine-gine na jihar Borno, Mustapha Gubio yace zai yi wahala su dawo da tubabbun ‘yan Boko Haram cikin al’ummar su nan kusa.
A yayin da ya ke ziyarar duba ayyukan da gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike ya yi, zababben shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi wasu muhimman jawabai ga mutanen
Bola Ahmed Tinubu, shugaban kasar Najeriya mai jiran gado, ya jinjinawa gwamnan jihar Ribas, Nyesomn Wike, kan yakar cin hanci da rashawa da yake yi a jiharsa
Prince Adewole Adebayo bai da niyyar yi wa Bola Tinubu duk da APC ta doke shi a 2023. Adebayo yana ganin Tinubu sun yi magudi, hakan ba zai jawo ya tafi kotu ba
Mutane sun shiga tashin hankali a yankin ƙaramar hukumar Ungoggo ta jihar Kano yayin da wani ɗan Saurayi mai tasowa ya soka wa mahaifiyarsa wuka har ta rasu.
Tsohon akbishop na Abuja, John Onaiyekan, ya ce akwai kuskure babba a shirin da ake na rantsar da Asiwaju Bola Tinubu a matsayin sabon shugaban ƙasan Najeriya.
Masu zafi
Samu kari