Latest
Bola Tinubu na da aiki mai yawa a gabansa duba da irin kalubalen daban-daban da kasar ke fuskanta, kama daga matsalar tsaro, karyewar tattalin arziki da sauran.
'Yan takara 3 su ka nemi kujerar shugaban majalisa a Nasarawa, a karshe Shugabanni 2 aka samu a sabuwar majalisar dokokin jihar a dalilin mugun sabanin siyasa.
‘Yan kungiyar G5 da suka yaki Atiku Abubakar a jam’iyyar PDP sun sa labule da Bola Tinubu. Mun kawo labarin makasudin kus-kus da sks yi da sabon shugaban kasa.
Gwamnatin jihar Kano tana sanar da dukkanin masu kaya a shagunan da aka gina a filayen da wajajen da Ganduje ya siyar da su gaggawar kwashe dukkanin kayan su.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kashe malamin coci, Rabaran Charles Onomhoale Igechi, a Benin City, babban birnin jihar Edo a hanyarsa ta dawowadaga wurin aiki.
Gwamnan jihar Enugu, Peter Mbah, ya bayyana cewa daga cikin batutuwan da ya kaiwa shugaba Bola Tinubu har da rokon sako shugaban kungiyar IPOB. Nnamdi Kanu.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya ce tawagar G5 ta gana da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ne domin gaya masa halin da ake ciki da kuma manufar tawagar.
Gwamnan Abdullahi Sule na Nasawa, ya yi ikirarin cewa gwamnatin Buhari ta kashe makudan kuɗi wajen gyaran matatun Najeriya amma duk a wofi, ba bu mai aiki.
Bola Tinubu ya canza shekarun ritayan Alkalai a Najeriya. Kudirin canza shekarun ritayar Alkalai. Kudirin ya zama doka, sai Alkali ya shekara 70 zai bar aiki.
Masu zafi
Samu kari