Latest
Femi Adesina, tsohon kakakin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya samu aiki a kamfanin jarida kwanaki kalilan bayan wa'adin mulkin shekaru takwas ya kare.
Kotun sauraran korafe-korafen zabe na shugaban kasa ta dage sauraran karar Mista Peter Obi saboda rashin lafiyar wasu daga cikin lauyoyisa jajirtattu guda biyu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, da mataimakinsa, Kashim Shettima, sun nada hadimai masu daukar hoto a hukumance awanni kalilan bayan fara shiga Ofis jiya.
Kotun Masana’antu ta kasa da ke jihar Kano ta ba da umarnin a maida Muhuyi Magaji Rimingado a matsayin shugaban Hukumar Yaki da Rashawa (PCACC) ta jihar Kano.
Hamshaƙin attajirin da babu kamar sa a nahiyar Afirika, Aliko Dangote, ya shiga cikin jerin attajiran duniya 70, bayan dukiyarsa ta ƙaru da $769m a rana ɗaya.
Mamban kwamitin ƙoli na jam'iyyar PDP, Timothy Osadolor, ya yi ikiratin vewa Nyesom Wike, ba ɗan jam'iyya bane duba da abinda ya aikata lokacin babban zabe.
Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa masu kananan sana’o’i ba za su biya haraji ba a gwamnatinsa da za a fara a watan Yuni mai kamawa.
Sabbin gwamnonin da aka rantsar a ranar Litinin sun fara aiki ba kama hannun yaro. Wasu daga cikinsu sun bayar da umarnin kulle asusun ajiya na jihohin su.
Atiku Abubakar sun tanadi lodin hujjoji daga BVAS da za su gabatar a kotun karar zabe. Lauyoyin LP sun fadawa kotu an kama Bola Tinubu a harkar kwayoyi a Amurka
Masu zafi
Samu kari