Latest
Kotun shari'ar musulunci a jihar Bauchi ta bayar da umarni ga jami'an tsaro su kamo mata Sheikh Abdul'aziz Idris Dutsen Tanshi, saboda ƙin halartar zaman kotun.
Sabon gwamnan Taraba, Kefas Agbu ya amince da nadin Timothy Ketaps a matsayin Sakataren gwamnatin jihar da Jeji Williamsa a matsayin shugaban ma’aikatansa.
Kwanaki 2 bayan kama shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya karbi rantsuwar kama aiki, Sanatocin babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP sun fice daga jam'iyyar .
Bayan sanar da sabon farashin man fetur da kamfanin man fetur na kasa ya yi, kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC) ta dauki zafi, ta yi watsi da sabon farashin.
Shugaban ƙasa, Bola Tinubu, ya sanya labule da shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (EFCC), Abdulrasheed Bawa, a ofishinsa da ke fadar shugaban ƙasa.
Kamfanin man fetur a Najeriya ya kara farashin man fetur a gidajen mayin da suke karkashinsu, sanarwar ta kara da cewa farashin zai yi dai dai da na kasuwa.
Tsohon sanata Shehu Sani, ya ƙalubalanci tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai, da idan ya isa ya bayyanawa duniya ta gani kadarorinsa da ya mallaka
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya saka dokar ta baci akan karancin ruwa da ake fama da shi ba iya birnin Kano har ma kauyukan da ke kewaye da birnin.
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya sun sake komawa zauren majalisar dokokin jihar Filato a karo na biyu, sun ƙara kwace iko tare da hana mambobin shiga.
Masu zafi
Samu kari