Latest
Shugaban kamfani man fetur a Najeriya, NNPC, Mele Kyari ya bayyana cewa sun adana man fetur akalla lita biliyan 1.8 don samar da sauki ga 'yan kasar nan gaba.
Sabon gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya bayyanawa jami'an tsaro cewa zai basu duk kayan aikin da suke bukata. Ya bayyana hakan ne a ganawa ta farko da.
Za a ji cewa Bola Tinubu zai fara mulki da zanga-zanga da yajin-aikin ma’aikata. Kungiyar kwadago ta yanke shawarar yin yajin-aiki bayan an kara farashin fetur.
Mun kawo abubuwan da ya dace a sani a kan sabon SGF, George Akume. Mutane da-dama ba su da labari cewa a watan nan maid akin Akume za ta zama ‘yar majalisa.
Kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa ta fara sauraron korafin da Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP ya gabatar don kallubalantar nasarar Bola Tinubu.
Wasu iyaye a Hausawa da ke Kano sun zargi wasu 'yan banga na unguwar da lakadawa dansu mai kimanin shekaru 22 duka har lahira. Iyayen sun ce ba a sami yaron.
Farfesa Pat Utomi, jigo a jam'iyyar Labour ya karyata jita-jitan da ake yadawa cewa an nada shi mukamin minista a sabuwar gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta na Kasa, INEC, ta fada wa kotun karar zabe cewa Sanata Uba Sani na APC ne ya lashe zaben gwamnan Kaduna na ranar 18 ga watan Maris.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya bayyana cewa bai taba sha'awar neman kujerar majalisar dattawa ba a wannan karon, inda ya ce ya bada tasa gudumawar.
Masu zafi
Samu kari