Latest
Ana kukan rashin kudi, Majalisa za ta biya Sanatoci da ‘Yan Majalisa N30bn. An ware biliyoyin kudi da nufin biyan giratuti ga ‘dan majalisa da zai koma ofis ba.
A a wata Najeriya ta na kashe Naira Biliyan 400 a tallafin fetur, Bola Tinubu ya kawo sauyi, zai kawo tsare-tsare za su taimakawa talaka ya samu sa’idar tsadar.
Shugaban ƙasan Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya taya sabon shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya NGF da kuma shugaban kungiyar gwamnonin ci gaba na APC.
A kokari ganin sun kawar da ayyukan ta'addanci, jami'an hukumar yan sanda sun ci nasarar dakile yunkurin sace wani magadanci, sun sheƙe yan bindiga 2 a Katsina.
Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila, ya yi martani ga rahotannin cewa an nada shi a matsayin shugaban ma'aikatan shugaban kasa Bola Ahmedi Tinubu.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya gana da masu neman kujerar kakakin majalisar wakilan tarayya da mataimakinsa, Abbas Tajudeen da Benjamin Kalu a Villa.
Babban mai tsawatarwa na majalisar dokokin jihar Adamawa, Hon. Haruna Jilantikiri, ya zabi komawa ga hawan keke domin yin zanga-zanga ga tashin farashin mai.
Kungiyar Dalibai ta Najeriya ta bayyana abubuwan da ya kamata gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta yi don samar da ingantacciyar rayuwa ga 'yan Najeriya.
Wata mata mai suna Maria Ahmadu da jami'an 'yan sanda suka kama a Legas bisa tuhumarta da laifin siyar da jaririnta, ta ce bukatuwar iyali ce ta sanyata aikata.
Masu zafi
Samu kari