Latest
Tsohon gwamnan Ribas, Nyesom Wike ya goyi bayan Shugaban kasa Bola Tinubu ya dauka na cire tallafin man fetur, cewa ba abu mai sauki bane shugabancin Najeriya.
Shugaba Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya sanar da nadin George Akume, tsohon ministan Ayyukan Na Musamman a matsayin sabon Sakataren Gwamnatin Tarayya a gwamnatinsa
Daga karshe, Shugaba Tinubu, ya tabbatar da nadin Femi Gbajabiamila, Kakakin Majalisar Wakilai na Tarayya a matsayin, shugaban ma'aikatar fadar shugaban kasa.
Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga sake duba mafi karancin albashi don inganta rayuwar yan Najeriya cewa shine abu mafi muhimmanci a yanzu.
Kotun sauraron kararrakin zabe ta tabbatar da nasarar da dan takarar Gwamna a jihar Oyo karkashin jam'iyyar PDP Seyi Makinde ya yi a zaben 2023 da ya gabata.
Wata matashiya bazawara ta garzaya yanar gizo neman wanda za su yi soyayya. Bazawarar tace ba ta da ɗa kuma tana da abinyi inda ta ke neman namiji mai wadata.
Jami'an hukumar EFCC sun tsare tsohuwar ministar harkokin mata, Pauline Tallen, da tambayoyi kan zargin karkatar da wasu makudan kudi da ya kai naira biliyan 2.
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi ganawar sirri da tsohon gwamna jihar Rivers, Nyesom Wike da tsohon gwamna jihar Delta, James Ibori da Gwamnan Oyo, Makinde
Gwamnatin jihar Zamfara ta yi karin haske kan labarin da ke yawo a soshiyal midiya cewa gwamnan jihar, Dauda Lawal, ya ayyana naira tiriliyan 9 a kadarorinsa.
Masu zafi
Samu kari