Latest
Wata matar aure ta kai ƙarar mijinta a gaban kotu tana neman a raba igiyar auren da ke a tsakaninsu, saboda rashin sauke nauyin da ya rataya a kansa na aure.
Akwai sabon rikici da ya kunno kai tsakanin tsohon gwamnan APC da sabon gwamnan PDP a jihar Zamfara inda Lawal ke ci gaba da kwancewa Matawalle zani a kasuwa.
Wani mummunan hatsarin mota ya ritsa da wasu motocin haya guda biyu a jihar Kano. Hatsarin ya salwantar da rayukan mutum 18 yayin da wasu daban suka raunata.
Bayanai sun billo daga ganawar da aka yi tsakanin Atiku Abubakar, wanda ya riki tutar PDP a zaben 2023, Seyi Makinde, magajin Wike da sauran shugabannin PDP.
Ƴan bindiga sun kai wani mummunan hari a jihar Benue a ranar Asabar, ƴan bindigan sun isa ƙauyukan ne a kan babura inda suka buɗe wuta kan mai uwa da wabi.
Yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun farmaki garin Imande Mbakange da kewaye a karamar hukumar Katsina-Ala, jihar Benue inda suka kashe mutane da dama.
Tanko Al-Makura ya bayyana cewa ya janye karar da ya shigar gaban kotun zaben majalisar dokoki da ke garin Lafia saboda samar da zaman lafiya a jihar Nasarawa.
Za a ji Gwamnatin jihar Kano ta ci gaba da rushe gine-ginen da aka yi a wurare mallakar Gwamnatin. A wannan dare an rushe ginin da aka yi a Otal ɗin Daula.
Sabon gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, wanda ya fi shahara a bakunan mutane da Abba Gida-Gida ya fara rushe gine-ginen da aka yi a filayen gwamnatin jiha.
Masu zafi
Samu kari