Latest
Bola Tinubu ya gayyaci ‘Yan Majalisar PDP, LP, SDP, YP da NNPP zuwa Aso Rock. Sabon shugaban kasar ya dade ya na son zama shugaban Najeriya tun a shekarun baya.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya zama sabon shugaban ƙungiyar gwamnonin jam'iyyar PDP. Gwamnan Siminalayi Fubara na jihar Rivers ya zama sabon mataimaki.
Wata mata ta bayyana yadda aure ya zame mata abin ban takaici a madadin alfahari yayin da take bayyana irin yanayin da ta shiga don kuwa bata yi sa'a ba kam.
Gwamnatin jihar Ondo ta ce rade-radin da ake na mutuwar Gwamna Rotimi Akeredolu ba gaskiya bane kuma cewa yana nan cikin koshin lafiya yana kuma aikinsa sosai.
Jami'in hukumar kiyaye hadura ta kasa (FRSC), Usman Ibrahim, wanda shi ne kwamandan FRSC a jihar Bayelsa, ya yi kira ga 'yan Najeriya kan komawa amfani da keke.
Sabon gwamnan jihar Taraba, Dr. Kefas Agbu, ya yi shirin bincikar gwamnatin da ya gada ta Darius Ishaku. Gwamnan ya ce ba zai ƙasa a guiwa ba wajen binciken.
Dan takarar shugaban kasa Atiku Abubakar ya ba da kamalan caccaka ga shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu game da cire tallafinman fetur da aka yi a watan jiya.
Wasu mutane da ake zaton yan daba ne sun farmaki ayarin motocin gwamnan Kogi, Yahaya Bello a ranar Asabar yayin da yake hanyarsa ta dawowa Lokoja daga Abuja.
Saurayi ya yi watsi da wata budurwa bayan ya gano rayuwar da ta yi da maza da dama a baya. Mutane sun kadu yayin da aka bankado rayuwar matashiyar na baya.
Masu zafi
Samu kari