Latest
Daniel Bwala, kakakin kamfen din Atiku Abubakar ya shawarci Shugaban kasa Bola Tinubu da kada ya nada yan siyasa a wasu manyan mukamai kamar su NSA da sauransu.
Gwamnatin tarayya ta sanya labule da ƙungiyoyin ƙwadago na ƙasar nan kan cire tallafin man fetur. Ƙungiyoyin dai sun yi barazanar shiga yajin aiki ranar Laraba
A kan hanyarsa ta zama shugaban kasar Najeriya, Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya fuskanci tarin kalubale da matsaloli da suka zama barazana ga burin da ya dade yan.
Wasu 'yan bindiga sun kai hare-hare a kauyuka a Sokoto tare da kashe mutane 37 da raunata mutane da dama, daga bisani sun dawo don tarwatsa masu sallar jana'iza
Tun bayan cire tallafin man fetur da shugaban kasa, Bola Tinubu ya yi, 'yan Najeriya ke tofa albarkacin bakinsu akan wahalhalun da suka tsinci kansu a ciki.
Babban basaraken masarautar Iwo a jihar Osun Oba Abdulrasheed Adewale Akanbi, ya shawarci shugaba Bola Tinubu da ya fara rabon kayan agaji ga ƴan Najeriya.
Yayin da shugaban kasa Bola Tinubu ya janye tallafin mai a Najeriya, kasar Benin ta shiga yanayin tsadar farashin mai duk da kuwa ba hadi tsakani. meye dalili?
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC), a jihar Kogi, ta zaɓo malamin makarantar firamare, a matsayin ɗan takarar ta na muƙamin mataimakin gwamna a jihar.
Yan bindiga sun kai hari da kashe akalla mutane 10 da kuma raunata mutane da dama a kauyuka Janbako da Sakiddar a kananan hukumomi biyu da ke jihar Zamfara.
Masu zafi
Samu kari