Latest
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana zuwa fadar shugaban ƙasa wurin Bola Ahmed Tinubu yanzu aka fara domin ba zai daina zuwa ba har sai ya cimma nasara.
Wani hoto da dan shugaban kasa Bola Tinubu, Seyi Tinubu ya wallafa ya jawo kace-nace a kafar sadarwa ta intanet inda mutane ke mamakin rashin wuta a Villa.
An gargadi Shugaba Bola Tinubu a kan kar ya kuskura ya amince da tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai. Wani fitaccen fasto, Primate Elijah Ayodele.
Wata matashiya yar Najeriya, Hazel, wacce aurenta ya mutu bayan watanni bakwai ta garzaya Facebook don caccakar tsohon mijinta wanda ta ce yana kunyar nuna ta.
Hukumar kwastam ta kasa ta bayyana yiwuwar hana shigo da, gami da siyar da kayan sawa na gwanjo a fadin Najeriya. Hukumar ta ce kayan na gwanjo na da illa ga.
Rikici na neman ɓarkewa tsakanin mai girma gwamna da Ciyamomin da ya dakatar, shugaban Jos ta Arewa, Shehu Usman Bala, ya komq Ofishinsa yau Jumu'a 9 ga wata.
Rundunar 'yan sanda jihar Gombe sun yi nasarar kama barawon shanu da ya addabi mutane a jihar, wanda ake zargin ya tabbatar da aikata laifukan da ake zarginsa.
Jami'an rundunar yan sanda sun kwato wasu manyan motoci daga gidan tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, da ke Gusau, babban birnin jihar Zamfara.
Yar shekaru 13 ta kashe gaba daya kudaden da iyayenta suka tara a intanet kuma malamarta ta gano hakan. Mahaifiyarta na kokarin ganin an dawo mata da kudadenta.
Masu zafi
Samu kari