Latest
Gwanbab Kano ya taya musulmi da mazauna kano murnar zagayowar sallah karama. Gwamnan ya yi alkawarin mulki yadda ya dace tare da rokon addu'a ga shugabanni
Ana fargabar rasuwar mutane 4 a karamar hukumar Isa, jihar Sakkwato. Har yanzu hukumar NCDC ta ce ba a kai ga gano asalin cutar ba. Yara ne suka fi kamuwa
Gobarar dai ta faru ne a kasuwar Bologun dake Lagos. Ta kuma cinye shaguna sama da ashirin inda ta jefa sama da 'yan kasuwa 86 cikin babbar hasara.
Yayin da za a gudanar da bikin sallah karama daga Laraba, hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta bawa musulmi shawarwarin kare rayukansu. Ta ce su bata bayanai
Ana cikin jimamin rasuwar fitacciyar jarumar Kannywood, Saratu Gidado da aka fi sani da Daso, an sanar da mutuwar wata jarumar Nollywood, Adejumoke Aderounmu.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar kai farmaki a maboyar wani kasurgumin shugaban 'yan ta'adda a jihar Zamfara. Sun hallaka dan ta'adda daya.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya ayyana ranar Juma'a, 12 ga watan Afirilun 2024, a matsayin ranar hutu ga ma'aikata domin bukukuwan karamar Sallah.
Wasu miyagun 'yan daba sun je har gida inda suka tafka ta'asa a gidsn tsohon gwamnan jihar Benuwai, Aper Aku. 'Yan daban a yayin farmakin sun kona gidan kurmus.
Daya daga cikin hanyoyin da musulmi suke gudanar da idi shine ta hanyar yawaita yin kabbara tun daga jajibirin Idi (bisa ga ganin wata) da kuma yin kwalliya.
Masu zafi
Samu kari